13/08/2026
GIDAUNIYAR MAFAKA YOUTH EMPOWERMENT FOUNDATION
Kira Ga Al'ummar Musulmi Domin Taimakawa Sake Gina Masallacin Da Ya Ƙone a Jihar Enugu
Muna kira ga ɗaukacin Al'ummar Musulmi da masu taimakon alheri da su tallafa wajen sake gina wani masallaci da ya ƙone a Jihar Enugu, Najeriya.
Gudummawarku, komai ƙanƙantarta, za ta taimaka wajen sake gina wannan ɗakin ibada domin al'umma su ci gaba da anfani da shi.
Bayanan Asusu:
Sunan Asusu: Mafaka Youth Empowerment Foundation
Lambar Asusu: 4001827773
Banki: Moniepoint MFB
Domin ƙarin bayani ko tuntuɓa:
📞 08022716733
Allah Madaukakin Sarki Ya saka da alheri, Ya karɓi gudummawarku, Ya sanya ta a ma'aunin ayyukan alherinku. Amin.
Mafaka Youth Empowerment Foundation