25/02/2026
Ramadan Tafseer .
Day 8
Ramadan 08
Ranar Alhamis
08/09/1447.
25/02/2026.
Tafsirin Alqur'ani Mai Girma .
Mai Gabatarwa: *Amb. Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun* (Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Kasa na daya)
Tareda *Hafiz Abdullahi Baffah Ites Gadau*.
Daga Masallacin Tunawa Da Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Rigachikun, Kaduna.
Allah Yabada Ikon Sauraro Da Kunne Na Basira,