Malam Abu Abdurrazaq

Malam Abu Abdurrazaq Entrepreneur

From yesterday's reunion meeting... Alhamdulillah
31/05/2026

From yesterday's reunion meeting... Alhamdulillah

26/05/2026

Assalamualaikum wa rahmatullah...

Dan Allah a taimaka a sani cikin addu'o'in yau.

Na gode Allah ya bar zumunci

Daliban wan nan zamanin duniya ne...
15/05/2026

Daliban wan nan zamanin duniya ne...

Ya Kai Dan uwa ka sani sallah ba abar wasa bace.Babu Wani yanayi da ake shiga sallah ta Fadi akan mutum ma damar hankali...
14/05/2026

Ya Kai Dan uwa ka sani sallah ba abar wasa bace.

Babu Wani yanayi da ake shiga sallah ta Fadi akan mutum ma damar hankali bai gushe ba.

Shi yasa yana da kyau mu san yadda ake jinyar malara lafia a addinance ba sai ta k**a mu ba san nan.

Mafi yawan mutane sun fi damuwa da cin abincin mara lafia akan yin sallar sa.

Alhali kau sallah an yinta a duk halin da ta samu gwargwadon iko

Allah kasa mu wanye lafia

13/05/2026

Second PPA ... Allah ya kawo dauki....

12/05/2026

Jihohin Arewa ana magana....

26/04/2026

Assalamu Alaikum Warahmatuallah.
Ana sanar da yan uwa daliban ilimi yau babu TAFSIR wanda Mallam ke gabatarwa a MASJIDUSSUNNAH sabida saukar ni’ima ta ruwan sama.
ALLAH ya datar damu da Alkhairi.

Address

Gangaria Street
Funtua
830101

Telephone

+2348034943880

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Abu Abdurrazaq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malam Abu Abdurrazaq:

Share