11/09/2026
Tafsirin alqur'ani mai girma kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tare da sheikh malam Souleymane mai shinkafa da allaramma malam Moussa Souleymane acikin sura ta 07 daga aya ta 85 zuwa abinda ya sawaka a babban masalacin pain dore yamey Nijar
Ayi kallo da sauraro lafiya
Dare na 01/08/1448
Da'awar Qur'ani Zallah a Africa