12/06/2023
Klyan Mbappe ya shaidawa ƙungiyar ƙwallon ƙafa PSG, cewar ba zai sabunta kwantiragen sa da su ba.
Kwantiragen ɗan wasan zata ƙare a watan Yunin shekarar 2024.
Ƙungiyoyin Real Madrid da Liverpool ne dai ke kan gaba wajen zawarcin ɗan wasan na Faransa.