Jibwis Maiduguri

Jibwis Maiduguri la da'ata li makaluqin fi ma'asiyati kaliq. this page is belong to jama'atu izalatil bidi'a wa iqamatu sunnah. JIBWIS MAIDUGURI.ata li makaluqin fi ma

This page is not belong to any one. Is an organization page is an property of jama'atu izalatul bidi'a wa iqamatis sunnah.

SANAWAR WA'AZI Amadadin Kungiyar JIBWIS Reshen Karamar Hukumar Maiduguri da kewaye na Farin ciki gayyatar yan uwa musulm...
12/11/2025

SANAWAR WA'AZI

Amadadin Kungiyar JIBWIS Reshen Karamar Hukumar Maiduguri da kewaye na Farin ciki gayyatar yan uwa musulmai zuwa wajen gagarumin wa 'azi da tashirya kamar haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Rana: Lahadi 16-11-2025

Lokaci karfe 4:30pm zuwa sallah Isha'i.

Wuri. Masallacin yan izala dake layin ka'inji Bulumkutu, Maiduguri.

Malamai masu gabatar da wa'azi

(1) Sheikh Maina Abubakar Ngarannam

(2) Sheikh Hassan Hussaini Allama

(3) Sheikh Muhammad kabir Garba Dan yaya

(4) Sheikh Kaigama.

Da sauran Malamai.

Allah yabada ikon Halarta Ameen

JIBWIS Social Media Borno State Directorate

SANARWAR LOKACIN SALLAR IDI NA JIBWIS BORNO STATE.  Ranar Sallah Lokaci karfe 8:00 am na safeWuri filin Makarantar Gover...
28/03/2025

SANARWAR LOKACIN SALLAR IDI NA JIBWIS BORNO STATE.

Ranar Sallah

Lokaci karfe 8:00 am na safe

Wuri filin Makarantar Government College Maiduguri Borno State.

Allah yabada iKon zuwa Ameen.

JIBWIS Borno
Social Media Directorate.

SANARWA WA'AZI..!!! Shugaban JIBWIS M.M.C Alhaji Adamu Muhammad Mai gilas.Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS m.m.c Sheikh...
09/02/2024

SANARWA WA'AZI..!!!

Shugaban JIBWIS M.M.C Alhaji Adamu Muhammad Mai gilas.

Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS m.m.c Sheikh Muhammad kabiru Garba Dan Yaya.

Shugaban Majalisar Agaji m.m.c Alhaji Garba Abba aji tare da Shugaban yerwa Division Ustaz ja'afar M yakub.

Amadadin Kungiyar Jibwis m.m.c. Suna Farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmai zuwa wajen wa'azi Wanda Jibwis m.m.c tashirya za'a gabatar Kamar haka:

Wuri: Masallacin Yan izala dake Bulumkuttu Yan Nono Maiduguri,Borno state.

Rana: Lahadi 11-2- 2024

Lokaci karfe: 4:20pm. Zuwa karfe 8:00pm.

Malamai Masu gabatar da wa'azi.

(1)Sheikh Maina Abubakar Ngarnam.

(2)Sheikh Hassan Hussaini Allama.

(3) Sheikh Adamu Dayyiba.

(4) Sheikh Ali Muhammad Albany.

Da sauran Malamai da Alarammomi.

Allah yabada ikon zuwa 🀲

Sanarwa daga Ofishin Sakatare Jibwis m.m.c Engr mustapha Adam.

Jibwis Social Media Maiduguri, Borno State Directorate.

Sanarwar gayyatar  Daurin Auran Yar' Gidan Shugaban JIBWIS MMC Borno.  Amadadin Shugaban kungiyar JIBWIS reshen karamar ...
10/01/2024

Sanarwar gayyatar Daurin Auran Yar' Gidan Shugaban JIBWIS MMC Borno.

Amadadin Shugaban kungiyar JIBWIS reshen karamar hukumar MMC Alhaji Muhammad Adamu Mai gilas Yana farin cikin gayyatar Yan uwa musulmi shedan Daurin Auran Yar'sa Hajara Muhammad Adamu Mai gilas.

Rana - Jumma'a

Lokaci- karfe 2:00pm

Gari - Jos, Anguwar Yan rogo Masallacin Ahlul-sunnah na Yan kwabo Jos.

Allah yabada ikon zuwa ameen

Addu'ar ku nada muhimmancin gaske Yan uwa.

JIBWIS Social Media Maiduguri, Borno State.

KANA BUKATAR WANI AIKIN ALHERI DA ZAI GUDANA HAR BAYAN RAYUWARKAA lokacin da wasu suke kiran mutane da su zuba dukiyarsu...
31/07/2023

KANA BUKATAR WANI AIKIN ALHERI DA ZAI GUDANA HAR BAYAN RAYUWARKA

A lokacin da wasu suke kiran mutane da su zuba dukiyarsu a hanyan saΙ“on Allah, mu JIBWIS Social Media Borno State muna neman taimakon ku da ku sanya dukiyar ku a hanyar yaΙ—a addinin Allah, yaΙ—a Karatuttukan Malamai, KhuΙ—ubobin Juma'a, a Wa'azozi ta kafar sadarwa ta zamani ka Sanya Sadakatul jariya a wannan gidauniya domin tarayya cikin aikin lada har bayan mutuwarka, in shaa Allahu Ta'ala.

A halin yanzu mun yi iya kokarin mu kuma muna neman taimakon Allah Kuma domin cin ma wannan manufa na alheri wanda muke fata ya wanzu har bayan rayuwar mu.

Muna da matukar bukatan wanda za su taimaka mana da kudi ko kayan aiki na zamani domin cin ma nasara Insha Allahu 🀲🀲

Ku aiko mana da naku gudunmuwar komai kadan nasa zuwa wannan asusunmu πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Account name:
*JIBWIS SOCIAL MEDIA BORNO*

Account number: 5322265422

Bank name: *Moniepoint MFP*

Domin naiman Karin bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Yusuf Ameer Garba
Director
08037042973

Hassan Bulama Umar
Secretary-General
07063969323

*ALLAH YABAMU IKON TAIMAKAWA, ALLAH YASA MUDACE*

SHARE SHARE SHARE SHARE SHARE SHARE SHARE SHARE COMMENT COMMENT COMMENT COMMENT COMMENT LIKE LIKE LIKE LIKE LIKE LIKE LIKE LIKE LIKE LIKE

Jibwis Social Media Borno State Directorate

Ajiya lahadi 16/7/2023 Sabon Director  JIBWIS Social Media MMC Yagabatar da Meeting Nashi Karo na farko Bayan Zamansa Sh...
17/07/2023

Ajiya lahadi 16/7/2023 Sabon Director JIBWIS Social Media MMC Yagabatar da Meeting Nashi Karo na farko Bayan Zamansa Shugaba.

Director Ustaz Ali Abubakar Muhammad shi yajagoranci zaman general meeting.

Alhamdulillahi angabatar da meeting lafiya Kuma antattauna abubuwa masu amfani.

Kuma anbada Sha warwari masu yawa.

Anyi kira ga Members da kowa ya saya akan Aikinsa Kuma yajajirce akai kada Wani yashiga aikin Wani.

Sako na kusa da karshe Director yafadi abubuwa da akeso acimma acikin wannan shekaran insha Allah.

1- Nada wakilai akowani unguwanni Dan dauko karatuttukan malaman sunnah na JIBWIS mmc.

2- Neman kayan aiki kamar su Stand,mic, etc.

3-Cigaba da kasuwanci sayar da Data kamar yadda akeyi,
Dadai sauransu.

Daga karshe Anrufe taro da kaffaratul majalis.

JIBWIS SOCIAL MEDIA M.M.C DIRECTORATE.

SANARWA WA'AZI..!!! Shugaban JIBWIS M.M.C Alhaji Adamu Muhammad Mai gilas.Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS m.m.c Sheikh...
16/07/2023

SANARWA WA'AZI..!!!

Shugaban JIBWIS M.M.C Alhaji Adamu Muhammad Mai gilas.

Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS m.m.c Sheikh Muhammad kabiru Garba Dan Yaya.

Shugaban Majalisar Agaji m.m.c Alhaji Garba Abba aji tare da Shugaban yerwa Division Ustaz ja'afar M yakub.

Amadadin Kungiyar Jibwis m.m.c. Suna Farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmai zuwa wajen wa'azi Wanda Jibwis m.m.c tashirya za'a gabatar Kamar haka:

Wuri: Ngomari layin Borno Holiday Maiduguri,Borno state.

Rana: Yau Lahadi 16-07 2023

Lokaci karfe: 4:15pm. Zuwa karfe 8:00pm.

Malamai Masu gabatar da wa'azi.

(1)Sheikh Maina Abubakar Ngarnam.

(2)Sheikh Muhammad kabiru Garba Dan Yaya

Da sauran Malamai da Alarammomi.

Allah yabada ikon zuwa 🀲

Sanarwa daga Ofishin Sakatare Jibwis m.m.c Engr mustapha Adam.

16-07-2023

Jibwis Social Media Maiduguri Directorate.

SANARWAR WA,AZIN GORON SALLAN LAYYA WANDA KUNGIYAR JIBWIS RESHEN JIHAR BORNO TA SHIRYA. 11/12/1444 HIJRA 29/6/2023.     ...
28/06/2023

SANARWAR WA,AZIN GORON SALLAN LAYYA WANDA KUNGIYAR JIBWIS RESHEN JIHAR BORNO TA SHIRYA. 11/12/1444 HIJRA 29/6/2023.

Amadadin Kungiyar JIBWIS Reshen Jihar Borno Suna Farin cikin Gayyatar Yan uwa Musulmai zuwa wajen Wa'azin Goron sallah da ta shirya gabatarwa A Ranakun Alhamis da Jummah.

Rana Gobe Alhamis

A Garin Maiduguri :

Wuri - Masallacin Alhaji Adamu Toro,Dala Karshen Kwalta Maiduguri.

Lokaci karfe 5:00pm zuwa _ 8:30.pm.
------------------------------
(2) Rana ta biyuπŸ‘‡πŸ‘‡


Ranan Jumma'ah

A Garin Zabarmari Karamar hukumar Jere.

Wuri Masallacin JIBWIS Zabarmari.

Date. 12/12/1444. 30/6/2023

Lokaci karfe 4:00pm zuwa _6:00Pm

Malamai Masu Wa'azi πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

(1)Sheikh Maina Abubakar Ngarnam.

(2) Sheikh Kabiru Garba Dan Yaya.

(3) Sheikh Abubakar Mala Aji.

(4) Sheikh Abubakar Muhammad Albagawy.

(5) Sheikh Adamu Dayyibu.

(6) Ustaz Ali Muhammad Albany.

(7) Ustaz Luqman Idris.

(8) Ustaz Abdul Rahman Ibrahim.

(9) Ustaz Muhammad Ibrahim Adam.

(11) Ustaz Haruna Gagiya.

Da Sauran Malamai da Alarammomi

Allah yabada iKon zuwa Ameen 🀲🀲🀲🀲🀲🀲

JIBWIS Social Media Borno state Directorate

LOKUTAN SALLAH EDI_EL_KABIR A MASALLATAN JIBWIS DAKE JIHAR BORNO.Jadawalin Tsare-tsaren lokutan gabatar da sallar Eid_la...
26/06/2023

LOKUTAN SALLAH EDI_EL_KABIR A MASALLATAN JIBWIS DAKE JIHAR BORNO.

Jadawalin Tsare-tsaren lokutan gabatar da sallar Eid_layya a masallatan idi na kungiyar jama'atu izalatil Bid'ah wa ikamatis Sunnah dake fadin jihar Borno Baki daya.

MMC LG.

(1) Filin Edi JIBWIS Borno. Government College Secondary School Maiduguri.

Karfe 9:00am.

Imam Sheikh Makki Goni Kasim.

(2) Filin idi Bakasi Biu road Maiduguri. 9:00am.

Imam Sheikh Muhammad Badaru.

(3) Filin idi 777 estate Maiduguri

Time 8:30am.

(4) Filin idi Goni dangari Bayan quarter's Maiduguri 8:30am.

(5) Filin idi GRA Maiduguri 8:30am.

(6)Filin idi Abu Imran Abuja Sharaton Maiduguri 8:30am.

(7) Filin idi shogari Maiduguri.

Time 9:00am.

(8) Filin idi malari Maiduguri.

Time 9:00am.

(9) Filin idi Goni kachallari Maiduguri.

Time 9:00am.

(10) filin idi Bulunkuttu Yan nono Maiduguri.

Time 8:30am

(11)Filin Idi na Gwange 4 Primary School Maiduguri 9:00am Gwange 2 Ward

(12) Filin idi Ibn Hassan Abuja Sharaton Maiduguri.

Time 8:30am

Imam Sheikh Bunu Abubakar.

--------------------------

Biu LG.

*FILIN IDI NA DAYA:*
(1)Filin Barki Primary School Biu Borno State.

*IMAM*: Sheikh Zakariyya Isa Sa'eed Biu

*LOKACI:* 8:30am

(2) *FILIN IDI NA BIYU*
College of Education Waka Biu.

*IMAM:* Malam Aminu College

*LOKACI:* 9:00am

*FILIN IDI NA UKU:*
(3) Maldau Primary School Maldau, Mirnga Biu Borno State

*IMAM:* Malam Abubakar Garba

*LOKACI:* 8:30am

*FILIN IDI NA HUDU:* (4) Babban Masallacin JIBWIS Bera

*IMAM:* Malam Kasim Usman

*LOKACI:* 9:00am

*FILIN IDI NA BIYAR*
(5) MASALLACIN JIBWIS MANDAFUMA

*IMAM* MALAM MUSA

LOKACI: 9:00am

*FILIN IDI NA SHIDA*
(6) JIBWIS MAINA HARI

*LOKACI:* 8:30am.

(7) Name of Imam:- Mal. Salihu Abdullahi
Location:- filin Idi, Opposite Mirnga stadium, Mirnga ward.
Time:- 8:00am
----------------------------

Bayo LG

1. JIBWIS BAYO LGA CENTRAL MASJID LOCATION, BRIYEL GSS
MALAMI, MAL. ADAMU USMAN MADUBI TIME 8:30AM.

2, WUYO UNIT MASJID, LOCATION, KOFAR FADA. MAL, IBRAHIM ABUBAKAR TIME 9:00AM.

3, BALBAYA UNIT MASJID, LOCATION, FILIN IDI BALBAYA.
MAL. USMAN ALI. TIME 8:00AM.

4, TELI UNIT MASJID, LOCATION PRI. SCHOOL. MAL. IBRAHIM HASSAN TELI. TIME 8:30AM.

5, DALI UNIT MASJID, LOCATION, PRI SCHOOL DALI. MAL. ABDUL,AZIZ DALI. TIME 8:00AM.

------------------------------
Bama LG

3- BAMA LG
Filin Bayan Makarantar Goniri primary school
Time: 8:30am
Sunan malami
Sheikh Goni mustapha Bama.

__________________

Dambo'a LG

Filin idi mega school 8:00am.
__________________

Gwoza LG

Filin idi JIBWIS central mosque Gwoza 8:00am

__________________

Hawul LG

1-Sabon kasuwa,
Imam muhammad Salihu kida
Ghuma east primary ground 8:30am.

2-Azare
Imam Hassan Usman
Behind Jibwis Mosque 8:30am

3-Shaffa
Imam Hassan Abubakar
Shaffa Central pri school 8:30am

4-Tashan Alade
Imam Salisu Muhammad
Tashan Alade central pri.sch. 8:30am.

5-Domchaoba(Vinadam)
Imam Umar 8:30am.
_________________
Kwaya kusar LG

filin Jafi primary School kwaya kusar

Lokaci karfe 8:30am.

Wandazai Jagorancin Sallah
Imam Sheikh Adam Mahmud shangala

__________________

Shani LG

MALAMI: MAL. ABUBAKAR SAID IMAM SHANI

VENUE: LAMOT PRIMARY SCHOOL

TIME: 08:15am.

WALAMA WARD:
MALAMI: MAL. ABDULLAHI IBRAHIM

VENUE: FILIN BALL NA WALAMA

TIME: 8:15am

----------------------------
Jere LG

(1) Filin Asibiti zabarmari jere L.G
*Lokaci*am :9:00

---------------------

Chibok LG

Lokaci Sallan Idin Chibok 9:00am filin Sallah Army headquarter Chibok

Allah yabada ikon zuwa akan lokaci ameen 🀲🏼

JIBWIS Social Media Borno State Directorate.

Ziyaran sada Zumunci.Hajj Camp Commandant (Shehu A A Gashua) Hajj operation 1444/2023 Maiduguri International Airport Bo...
10/06/2023

Ziyaran sada Zumunci.

Hajj Camp Commandant (Shehu A A Gashua) Hajj operation 1444/2023 Maiduguri International Airport Borno State.

A yammacin jiya Hajj Camp Commandant Shehu A A Gashua ya ziyarci wasu daga cikin shugabanni, Malamai da Yan Agaji.

βœ“Sheikh Abubakar Kachallah (Muftee na Majalisar Agaji JIBWIS Borno State).

βœ“Malam Lawan Ngoshe ( Tsofun Director Agaji JIBWIS Borno).

βœ“ Sheikh Ali Abubakar Muhammad ( Borno State publicity secretary FAG Of JIBWIS).

βœ“Gidan Marigayi Alh. Adam yahaya ( Tsofun National Discipline FAG Of JIBWIS Nigeria).

Suna daga cikin wadanda ya ziyarta.

Hakazalika Shugabannin Rundunar Agaji na Yerwa Division malam Jafar m. Yakubu da Yan tawagar sa, shugaban Majalisar Agaji ta MMC Alh. Garba Abba Aji da Yan tawagar sa sun ziyarceshi camp na Alhazai Dake Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Muna fatan Alkhairi ga Yan uwa dake Jihar Borno Baki daya bisa yadda suke ziyartar mu. Da fatan Allah ya saka da Alkhairi.

Hajj operation camp Commandant
Maiduguri International Airport Borno State.

JIBWIS Social Media Borno State Directorate.

Majalisar Agaji yerwa Division Borno State takai ziyaran Aiki zuwa ga Hajji Camp commander yau talata.A yau talata Majal...
06/06/2023

Majalisar Agaji yerwa Division Borno State takai ziyaran Aiki zuwa ga Hajji Camp commander yau talata.

A yau talata Majalisar Agaji JIBWIS yerwa Division ta ziyarci Oga Shehu A A Gashua (Borno State Hajji Camp commander FAG Of JIBWIS Nigeria) Kuma shine Asst National organizing secretary na Majalisar Agaji ta kasa.

Shugaban Yan Agaji yerwa Division Ustaz Ja'afar M yakub shi yajagoranci tawaga.

Muna Addu'ar Allah Yasaka musu da Alheri Ameen.

JIBWIS Social Media Maiduguri Borno State.

Address

Maiduguri
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Maiduguri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share